2 Timoti 3:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 masu cin amana, marasa hankali, waɗanda sun cika da ɗaga kai, masu son jin daɗi a maimakon ƙaunar Allah See the chapterLittafi Mai Tsarki4 da maciya amana, da masu taurinkai, da masu homa, da masu son annashuwa fiye da son Allah, See the chapter |