2 Timoti 2:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Kada wani abu yă haɗa ka da gardandamin banza da wofi, domin ka san yadda suke jawo faɗa. See the chapterLittafi Mai Tsarki23 Ka ƙi gardandamin banza marasa ma'ana, ka san lalle suna jawo husuma. See the chapter |