Online Bible

- Advertisements -




2 Timoti 1:2 - Sabon Rai Don Kowa 2020

2 Zuwa ga Timoti, ƙaunataccen ɗana. Alheri, jinƙai da salama daga Allah Uba da kuma Kiristi Yesu Ubangijinmu, su kasance tare da kai.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

2 zuwa ga Timoti ƙaunataccen ɗana. Alheri, da jinƙai, da salama na Allah Uba, da na Almasihu Yesu Ubangijinmu su tabbata a gare ka.

See the chapter Copy




2 Timoti 1:2

Follow us:

Advertisements


Advertisements