Markus 9:23 - Littafi Mai Tsarki23 Sai Yesu ya ce masa, “In zan iya? Ai, dukkan abu mai yiwuwa ne ga mai ba da gaskiya.” See the chapterSabon Rai Don Kowa 202023 Yesu ya ce, “ ‘In za ka iya’? Ai, kome mai yiwuwa ne ga wanda ya gaskata.” See the chapter |