Markus 9:17 - Littafi Mai Tsarki17 Sai ɗaya daga cikin taron ya amsa masa ya ce, “Malam, ga shi, na kawo maka ɗana, don yana da beben aljan. See the chapterSabon Rai Don Kowa 202017 Wani mutum a cikin taron ya amsa ya ce, “Malam, na kawo maka ɗana mai wani ruhun da yake hana shi magana. See the chapter |