Markus 8:24 - Littafi Mai Tsarki24 Sai makahon ya ɗaga kai, ya ce, “Ina ganin mutane kam, amma kamar itatuwa nake ganinsu, suna yawo.” See the chapterSabon Rai Don Kowa 202024 Sai ya ɗaga kai ya ce, “Ina ganin mutane, suna kama da itatuwa da suke tafiya.” See the chapter |