Markus 7:35 - Littafi Mai Tsarki35 Sai aka buɗe kunnuwansa, aka saki kwaɗon harshensa, ya kuma yi magana sosai. See the chapterSabon Rai Don Kowa 202035 Bayan ya faɗa haka, sai kunnuwan mutumin suka buɗe, harshensa kuma ya kunce, sai ya fara magana sarai. See the chapter |