Markus 7:31 - Littafi Mai Tsarki31 Sai ya komo daga wajen Taya, ya bi ta Sidon ya je Tekun Galili ta Dikafolis. See the chapterSabon Rai Don Kowa 202031 Sai Yesu ya bar wajajen Taya, ya bi ta Sidon har zuwa Tekun Galili da kuma cikin yankin Dekafolis. See the chapter |