Markus 7:2 - Littafi Mai Tsarki2 suka lura waɗansu almajiransa na cin abinci da hannuwa marasa tsarki, wato marasa wanki. See the chapterSabon Rai Don Kowa 20202 Sai suka ga waɗansu daga cikin almajiransa suna cin abinci da hannuwa marasa tsabta, wato, da ba a wanke ba. See the chapter |