Markus 5:29 - Littafi Mai Tsarki29 Nan take zubar jininta ta tsaya, ta kuma ji a jikinta an warkar da cutarta. See the chapterSabon Rai Don Kowa 202029 Nan da take, zub da jininta ya tsaya, sai ta ji a jikinta ta rabu da shan wahalarta. See the chapter |