Online Bible

- Advertisements -




Markus 5:20 - Littafi Mai Tsarki

20 Sai ya tafi, ya shiga baza labari a Dikafolis na irin manyan abubuwan da Yesu ya yi masa. Duk mutane kuwa suka yi al'ajabi.

See the chapter Copy

Sabon Rai Don Kowa 2020

20 Sai mutumin ya tafi, ya yi ta ba da labari a cikin Dekafolis a kan babban alherin da Yesu ya yi masa. Dukan mutane kuwa suka yi mamaki.

See the chapter Copy




Markus 5:20

Follow us:

Advertisements


Advertisements