Ƙidaya 3:2 - Littafi Mai Tsarki2 Waɗannan su ne sunayen 'ya'yan Haruna, maza, Nadab ɗan fari, da Abihu, da Ele'azara, da Itamar. See the chapterSabon Rai Don Kowa 20202 Sunayen ’ya’yan Haruna su ne, Nadab ɗan fari, da Abihu, da Eleyazar da Itamar. See the chapter |