Yahuda 1:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Amma ku abokaina ƙaunatattu, ku tuna da abin da manzannin Ubangijinmu Yesu Kiristi suka faɗa a dā. Se kapitletLittafi Mai Tsarki17 Ya ku ƙaunatattuna, lalle ku tuna da maganar da manzannin Ubangijinmu Yesu Almasihu suka faɗa a dā, Se kapitlet |