Mika 1:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Duba! Ubangiji yana zuwa daga wurin zamansa; zai sauko yă taka maɗaukakan wuraren duniya. Se kapitletLittafi Mai Tsarki3 Ga shi, Ubangiji yana fitowa daga wurin zamansa, Zai sauko, ya taka kan tsawawan duwatsun duniya. Se kapitlet |