Markus 2:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Da Yesu ya ga bangaskiyarsu, sai ya ce wa shanyayyen, “Saurayi, an gafarta zunubanka.” Se kapitletLittafi Mai Tsarki5 Da Yesu ya ga bangaskiyarsu sai ya ce wa shanyayyen, “Ɗana, an gafarta maka zunubanka.” Se kapitlet |