Online Bibel

- Annoncer -




Markus 1:10 - Sabon Rai Don Kowa 2020

10 Da Yesu yana fitowa daga ruwan, sai ya ga sama ya buɗe, Ruhu kuma yana saukowa a kansa kamar kurciya.

Se kapitlet Kopi

Littafi Mai Tsarki

10 Da fitowarsa daga ruwan sai ya ga sama ta dāre, Ruhu yana sauko masa kamar kurciya.

Se kapitlet Kopi




Markus 1:10

Følg os:

Annoncer


Annoncer