Online Bibel

- Annoncer -




Makoki 1:15 - Sabon Rai Don Kowa 2020

15 “Ubangiji ya ƙi duk mayaƙan da suke tare da ni; ya sa wata runduna ta tayar mini ta kuma tattake samarina. Ubangiji ya tattake budurwa Diyar Yahuda kamar ’ya’yan inabi a wurin matsewa.

Se kapitlet Kopi

Littafi Mai Tsarki

15 “Ubangiji ya yi watsi da majiya ƙarfina, Ya kirawo taron jama'a a kaina Don su murƙushe samarina. Ya kuma tattake Urushalima, zaɓaɓɓiyarsa, Kamar 'ya'yan inabi a wurin matsewa.

Se kapitlet Kopi




Makoki 1:15

Følg os:

Annoncer


Annoncer