Online Bibel

- Annoncer -




Mahukunta 1:33 - Sabon Rai Don Kowa 2020

33 Haka kuma Naftali bai kori waɗanda suke zaune a Bet-Shemesh ko Bet-Anat; amma mutanen Naftali su ma suna zama a ciki Kan’aniyawa mazaunan ƙasar, waɗanda suke zaune a Bet-Shemesh da Bet-Anat kuwa suka zama masu yi musu aikin gandu.

Se kapitlet Kopi

Littafi Mai Tsarki

33 Mutanen Naftali ma ba su kori mazaunan Bet-shemesh, da na Bet-anat ba, amma suka zauna tare da Kan'aniyawan ƙasar, duk da haka mazaunan Bet-shemesh da na Bet-anat suka zama masu yi musu aikin gandu.

Se kapitlet Kopi




Mahukunta 1:33

Følg os:

Annoncer


Annoncer