Online Bibel

- Annoncer -




Mahukunta 1:25 - Sabon Rai Don Kowa 2020

25 Saboda haka ya nuna musu, suka kuwa hallaka birnin, suka bar mutumin da dukan iyalinsa da rai.

Se kapitlet Kopi

Littafi Mai Tsarki

25 Ya kuwa nuna musu, suka shiga suka kashe dukan mutanen birnin, amma suka bar mutumin da iyalinsa duka.

Se kapitlet Kopi




Mahukunta 1:25

Følg os:

Annoncer


Annoncer