Online Bibel

- Annoncer -




Luka 4:18 - Sabon Rai Don Kowa 2020

18 “Ruhun Ubangiji yana kaina, domin ya shafe ni, in yi wa matalauta wa’azin bishara. Ya aiko ni in yi shelar ’yanci ga ’yan kurkuku, in kuma buɗe idanun makafi, in ba da ’yanci ga waɗanda aka danne.

Se kapitlet Kopi

Littafi Mai Tsarki

18 “Ruhun Ubangiji yana tare da ni, Domin yā shafe ni in yi wa matalauta bishara. Ya aiko ni in yi shelar saki ga ɗaurarru, In kuma buɗe wa makafi ido, In kuma 'yanta waɗanda suke a danne,

Se kapitlet Kopi




Luka 4:18

Følg os:

Annoncer


Annoncer