Online Bibel

- Annoncer -




Luka 2:8 - Sabon Rai Don Kowa 2020

8 Akwai makiyaya masu zama a fili kusa da wurin, suna tsaron garkunan tumakinsu da dare.

Se kapitlet Kopi

Littafi Mai Tsarki

8 A wannan yankin ƙasa kuwa waɗansu makiyaya suna kwana a filin Allah, suna tsaron garken tumakinsu da dad dare.

Se kapitlet Kopi




Luka 2:8

Følg os:

Annoncer


Annoncer