Luka 2:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 duk kuwa waɗanda suka ji wannan, suka yi mamaki a kan abin da makiyayan suka faɗa. Se kapitletLittafi Mai Tsarki18 Duk waɗanda suka ji kuma, suka yi ta al'ajabin abin da makiyayan nan suka faɗa musu. Se kapitlet |