Online Bibel

- Annoncer -




Luka 1:48 - Sabon Rai Don Kowa 2020

48 gama ya lura da ƙasƙancin baiwarsa. Daga yanzu nan gaba dukan zamanai za su ce da ni mai albarka,

Se kapitlet Kopi

Littafi Mai Tsarki

48 Domin fa shi ya dubi ƙasƙancin baiwa tasa. Ga shi, jama'a ta dukan zamanai, Za su ce mini mai albarka ce nan gaba.

Se kapitlet Kopi




Luka 1:48

Følg os:

Annoncer


Annoncer