Luka 1:44 - Sabon Rai Don Kowa 202044 Da jin gaisuwarki, sai jaririn da yake cikina ya yi motsi don murna. Se kapitletLittafi Mai Tsarki44 Domin kuwa da jin muryarki ta gaisuwa a kunnena, sai jaririn ya motsa da ƙarfi a cikina domin farin ciki. Se kapitlet |