Online Bibel

- Annoncer -




Luka 1:17 - Sabon Rai Don Kowa 2020

17 Zai sha gaban Ubangiji, a ruhu da kuma iko irin na Iliya, domin yă juye zukatan iyaye ga ’ya’yansu, marasa biyayya kuma ga zama masu biyayya don yă kintsa mutane su zama shiryayyu domin Ubangiji.”

Se kapitlet Kopi

Littafi Mai Tsarki

17 Zai riga shi gaba cikin ruhu da iko irin na Iliya. Yă mai da hankalin iyaye a kan 'ya'yansu, Yă kuma juyo da marasa biyayya su bi hikimar adalai, Ya tanada wa Ubangiji jama'a, ya same su a shirye.”

Se kapitlet Kopi




Luka 1:17

Følg os:

Annoncer


Annoncer