16 Shi ne zai juye mutanen Isra’ila da yawa zuwa wurin Ubangiji Allahnsu.
16 Zai kuma juyo da Isra'ilawa da yawa ga Ubangiji Allahnsu.