Online Bible

- Reklamy -




Zefaniya 3:4 - Sabon Rai Don Kowa 2020

4 Annabawanki mahaukata ne mutanenki masu cin amana ne. Firistocinki suna ƙazantar da Wurin Mai Tsarki suna kuma keta dokoki.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

4 Annabawansa sakarkari ne, maciya amana. Firistocinsa sun ƙazantar da abin da yake mai tsarki. Sun kuma keta dokoki.

Viz kapitola kopírovat




Zefaniya 3:4

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy