Online Bible

- Reklamy -




Zefaniya 3:20 - Sabon Rai Don Kowa 2020

20 A wannan lokaci zan tattara ku; a wannan lokaci zan kawo ku gida, zan sa a yabe ku a kuma girmama ku a cikin dukan mutanen duniya a sa’ad da na maido da arzikinku a idanunku,” in ji Ubangiji.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

20 A wannan lokaci zan komo da ku gida, In tattara ku wuri ɗaya. Zan sa ku yi suna, Ku sami yabo a wurin mutanen duniya duka, A sa'ad da na mayar muku da arzikinku, Ni Ubangiji na faɗa.”

Viz kapitola kopírovat




Zefaniya 3:20

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy