Online Bible

- Reklamy -




Zefaniya 3:15 - Sabon Rai Don Kowa 2020

15 Ubangiji ya ɗauke hukuncinki, ya mai da abokan gābanki baya. Ubangiji, Sarkin Isra’ila, yana tare da ke; ba kuma za ki ƙara jin tsoron wani lahani ba.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

15 Ubangiji ya kawar miki da hukuncinsa, Ya kuma kori abokan gābanki. Ubangiji Sarkin Isra'ila, yana a tsakiyarki, Ba za ki ji tsoro ba.

Viz kapitola kopírovat




Zefaniya 3:15

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy