Online Bible

- Reklamy -




Zefaniya 3:13 - Sabon Rai Don Kowa 2020

13 Raguwar Isra’ila ba za su ƙara aikata abin da ba daidai ba, ba za su faɗa ƙarya ba, ba kuwa za a sami ruɗu a bakunansu ba. Za su ci su kuma kwanta kuma babu wanda zai ba su tsoro.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

13 Waɗanda suka ragu cikin Isra'ila, Ba za su aikata mugunta ba, Ba kuma za su faɗi ƙarya ba, Gama harshen ƙarya ba zai kasance a bakinsu ba. Za su yi kiwo, su kwanta, Ba wanda zai tsorata su.”

Viz kapitola kopírovat




Zefaniya 3:13

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy