Online Bible

- Reklamy -




Zefaniya 3:11 - Sabon Rai Don Kowa 2020

11 A wannan rana ba za ku sha kunya saboda laifofin da kuka yi mini, gama zan ɗauke wa wannan birni waɗanda suke farin ciki cikin girmankansu. Ba kuma za ka ƙara yin kallon reni a tuduna mai tsarki ba.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

11 A wannan rana ba za a kunyatar da kai ba, Saboda tayarwar da ka yi mini ta wurin ayyukanka. Gama a sa'an nan zan fitar da masu girmankai Da masu fankama daga cikinka, Ba za ka ƙara yin alfarma ba A dutsena tsattsarka.

Viz kapitola kopírovat




Zefaniya 3:11

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy