Online Bible

- Reklamy -




Zefaniya 2:13 - Sabon Rai Don Kowa 2020

13 Zai kuma miƙa hannunsa gāba da arewa yă kuma hallaka Assuriya, zai mai da Ninebe kango gaba ɗaya ta kuma zama busasshiya kamar hamada.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

13 Zai miƙa hannunsa gāba da arewa, Zai hallaka Assuriya, Zai mai da Nineba busasshen kufai Marar amfani kamar hamada.

Viz kapitola kopírovat




Zefaniya 2:13

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy