Online Bible

- Reklamy -




Zefaniya 2:11 - Sabon Rai Don Kowa 2020

11 Ubangiji zai zama abin tsoro a gare su sa’ad da ya hallaka allolin ƙasar. Al’ummai a kowane bakin teku za su yi masa sujada, kowa a ƙasarsa.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

11 Ubangiji zai tsananta musu, Zai kawo wa dukan gumakan da yake a duniya yunwa. Kowane mutum a duniya zai yi masa sujada a inda yake, Har da ƙasar sauran al'umma.

Viz kapitola kopírovat




Zefaniya 2:11

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy