Online Bible

- Reklamy -




Zefaniya 1:7 - Sabon Rai Don Kowa 2020

7 Ku yi shiru a gaban Ubangiji Mai Iko Duka, gama ranar Ubangiji ta yi kusa. Ubangiji ya shirya hadaya; ya kuma tsarkake waɗanda ya gayyato.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

7 Ku yi tsit a gaban Ubangiji Allah! Gama ranar Ubangiji ta gabato. Ubangiji ya shirya ranar shari'a, Ya kuma keɓe waɗanda za su aikata hukuncinsa.

Viz kapitola kopírovat




Zefaniya 1:7

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy