Online Bible

- Reklamy -




Zefaniya 1:5 - Sabon Rai Don Kowa 2020

5 waɗanda suka rusuna a kan rufin ɗaki don su yi sujada ga rundunar taurari. Waɗanda suka rusuna suka kuma yi rantsuwa da sunan Ubangiji suke kuma rantsuwa da sunan Molek.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

5 Da kuma waɗanda suke durƙusa wa rundunan sama a kan bene, Waɗanda sukan durƙusa, su rantse da Ubangiji, Duk da haka kuma sai su rantse da Milkom,

Viz kapitola kopírovat




Zefaniya 1:5

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy