Online Bible

- Reklamy -




Zefaniya 1:18 - Sabon Rai Don Kowa 2020

18 Azurfarsu ko zinariyarsu ba za su iya cetonsu ba a ranar fushin Ubangiji.” A cikin zafin kishinsa za a hallaka dukan duniya gama zai kawo ƙarshen dukan mazaunan duniya nan da nan.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

18 Azurfarsu da zinariyarsu ba za su cece su A ranar hasalar Ubangiji ba, A cikin zafin kishinsa Dukan duniya za ta hallaka. Zai kawo ƙarshen duniya duka nan da nan.

Viz kapitola kopírovat




Zefaniya 1:18

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy