Online Bible

- Reklamy -




Yowel 1:18 - Sabon Rai Don Kowa 2020

18 Ji yadda dabbobi suke nishi! Garkunan shanu sun ruɗe saboda ba su da ciyawa, har garkunan tumaki ma suna shan wahala.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

18 Dabbobi suna nishi! Garkunan shanu sun ruɗe Domin ba su da makiyaya. Garkunan tumaki da awaki kuma suna shan azaba.

Viz kapitola kopírovat




Yowel 1:18

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy