Online Bible

- Reklamy -




Yowel 1:13 - Sabon Rai Don Kowa 2020

13 Ku sa tsummoki, ya firistoci, ku yi makoki; ku yi ihu, ku da kuke yin hidima a gaban bagade. Zo, ku kwana saye da tsummoki, ku waɗanda kuke yi wa Allahna hidima, gama an yanke hadayun hatsi da hadayun sha daga gidan Allahnku.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

13 Ya ku firistoci masu miƙa hadayu a bagaden Ubangiji, Ku sa tufafin makoki, ku yi kuka! Ku shiga Haikali, ku kwana, Kuna saye da tufafin makoki, Gama ba hatsi ko ruwan inabi da za a yi hadaya da su, A cikin Haikalin Allahnku.

Viz kapitola kopírovat




Yowel 1:13

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy