Online Bible

- Reklamy -




Yowel 1:12 - Sabon Rai Don Kowa 2020

12 Kuringar inabin ta bushe itacen ɓaure kuma ya yi yaushi, ’ya’yan rumman, itacen dabino da itacen gawasa, dukan itatuwan filaye, sun bushe. Tabbatacce farin cikin ’yan adam ya bushe.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

12 Kurangar inabi ta bushe, Itatuwan ɓaure kuma sun yi yaushi, Rumman, da dabino, da gawasa, Da dukan itatuwan gonaki sun bushe. Murna ta ƙare a wurin mutane.

Viz kapitola kopírovat




Yowel 1:12

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy