Online Bible

- Reklamy -




Yowel 1:11 - Sabon Rai Don Kowa 2020

11 Ku fid da zuciya, ku manoma, ku yi ihu, ku masu noma inabi; ku yi baƙin ciki saboda alkama da sha’ir, saboda an lalata girbin filaye.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

11 Ya ku manoma, ku yi baƙin ciki, Ku yi kuka, ku da kuke lura da gonakin inabi, Gama alkama, da sha'ir, Da dukan amfanin gonaki sun lalace.

Viz kapitola kopírovat




Yowel 1:11

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy