Online Bible

- Reklamy -




W.Yah 1:7 - Sabon Rai Don Kowa 2020

7 “Duba, yana zuwa cikin gizagizai, kowane ido kuwa zai gan shi, har da waɗanda suka soke shi”; dukan mutanen duniya kuwa “za su yi makoki dominsa.” Bari yă zama haka nan! Amin.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

7 Ga shi, zai zo a cikin gajimare, kowa zai gan shi, har da waɗanda suka soke shi, duk kabilan duniya kuma za su yi kuka a kansa. Wannan haka yake. Amin.

Viz kapitola kopírovat




W.Yah 1:7

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy