Online Bible

- Reklamy -




W.Yah 1:5 - Sabon Rai Don Kowa 2020

5 da kuma daga Yesu Kiristi, wanda yake amintaccen shaida, ɗan farin daga tashin matattu, da kuma mai mulkin sarakunan duniya. Gare shi wanda yake ƙaunarmu wanda kuma ya ’yantar da mu daga zunubanmu ta wurin jininsa,

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

5 da kuma Yesu Almasihu Amintaccen Mashaidi, na farko a cikin masu tashi daga matattu, mai mulkin sarakunan duniya. Ɗaukaka da mulki su tabbata har abada abadin ga wanda yake ƙaunarmu, ya kuma ɓalle mana ƙangin zunubanmu ta wurin jininsa,

Viz kapitola kopírovat




W.Yah 1:5

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy