Titus 3:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Dukan waɗanda suke tare da ni suna gaishe ka. Ka gaggai mini da masoyanmu, masu bangaskiya. Alheri yă kasance tare da ku duka. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki15 Duk waɗanda suke tare da ni suna gaishe ka. Ka gayar mini da masoyanmu, masu bangaskiya. Alheri yă tabbata a gare ku, ku duka. Viz kapitola |