Online Bible

- Reklamy -




Titus 2:14 - Sabon Rai Don Kowa 2020

14 wanda ya ba da kansa dominmu don yă fanshe mu daga dukan mugunta yă kuma tsarkake wa kansa mutanen da suke nasa, waɗanda suke marmarin yin abin da yake nagari.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

14 wanda ya ba da kansa dominmu, domin ya fanso mu daga dukan mugun aiki, ya kuma tsarkake jama'a su zama abin mulkinsa, masu himmar yin kyakkyawan aiki.

Viz kapitola kopírovat




Titus 2:14

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy