Titus 1:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Wannan shaida gaskiya ce. Saboda haka, sai ka tsawata musu sosai, don su zama sahihai a wajen bangaskiya, Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki13 Shaidar nan tasa kuwa gaskiya ce. Saboda haka, dai ka tsawata musu da gaske, domin su zama sahihai a wajen bangaskiya, Viz kapitola |