Online Bible

- Reklamy -




Titus 1:11 - Sabon Rai Don Kowa 2020

11 Dole a hana su yin magana, domin suna kawo rushewar iyalai ta wurin koyar da abubuwan da bai kamata su koyar ba don neman ƙazamar riba.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

11 Lalle ne a kwaɓe su, tun da yake suna jirkitar da jama'a gida gida, ta wurin koyar da abin da bai kamata ba, don neman ƙazamar riɓa.

Viz kapitola kopírovat




Titus 1:11

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy