Online Bible

- Reklamy -




Rut 4:7 - Sabon Rai Don Kowa 2020

7 (To, a kwanakin can a Isra’ila, domin a tabbatar da fansa da kuma musayar da mallaka, mutum zai cire takalminsa ya ba wa ɗayan. Wannan ita ce hanyar tabbatar da al’amarin a hukumance a cikin Isra’ila.)

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

7 Wannan ita ce al'adar Isra'ilawa a dā a kan sha'anin fansa ko musaya, don tabbatar da al'amarin. Sai mai sayarwar ya tuɓe takalminsa ya ba mai sayen. Wannan ita ce hanyar tabbatarwa a cikin Isra'ila.

Viz kapitola kopírovat




Rut 4:7

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy