Online Bible

- Reklamy -




Rut 4:17 - Sabon Rai Don Kowa 2020

17 Matan da suke zama a wurin suka ce, “Na’omi ta sami yaro.” Suka kuwa ba shi suna Obed. Shi ne ya haifi Yesse, mahaifin Dawuda.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

17 Mata, maƙwabta kuwa suka ce, “An haifa wa Na'omi ɗa!” Suka raɗa masa suna Obida, shi ne mahaifin Yesse, uban Dawuda.

Viz kapitola kopírovat




Rut 4:17

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy