Online Bible

- Reklamy -




Rut 3:15 - Sabon Rai Don Kowa 2020

15 Ya kuma ce, “Ki kawo gyalenki da kika yafa ki shimfiɗa shi a nan.” Sa’ad da ta yi haka, sai ya zuba mudu shida na sha’ir ya sa mata a kai. Sa’an nan ya koma gari.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

15 Bo'aza ya ce mata, “Kawo mayafinki, ki shimfiɗa shi.” Sai ta shimfiɗa mayafin, ya zuba mata sha'ir ya kusa garwa huɗu ya aza mata a kā. Sa'an nan ta koma gari.

Viz kapitola kopírovat




Rut 3:15

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy