Rut 3:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Ko da yake gaskiya ne ni dangi ne na kusa, amma akwai dangi mai fansa mafi kusa fiye da ni. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki12 Gaskiya ce, ni dangi na kusa ne, amma akwai wanda yake dangi na kusa fiye da ni. Viz kapitola |